¡Envío GRATIS por compras de S/89 o más!  Ver más

menú

0
  • argentina
  • chile
  • colombia
  • españa
  • méxico
  • perú
  • estados unidos
  • internacional
portada A Cikin Yesu ki ke: Sanin ko mu wanene a cikin Almasihu: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal
Formato
Libro Físico
Editorial
N° páginas
114
Encuadernación
Tapa Blanda
Dimensiones
22.9 x 15.2 x 0.6 cm
Peso
0.16 kg.
ISBN13
9781006782510

A Cikin Yesu ki ke: Sanin ko mu wanene a cikin Almasihu: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

Love God Greatly (Autor) · Blurb · Tapa Blanda

A Cikin Yesu ki ke: Sanin ko mu wanene a cikin Almasihu: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal - Greatly, Love God

Libro Nuevo

S/ 85,30

S/ 170,59

Ahorras: S/ 85,30

50% descuento
  • Estado: Nuevo
Origen: Estados Unidos (Costos de importación incluídos en el precio)
Se enviará desde nuestra bodega entre el Martes 13 de Agosto y el Martes 27 de Agosto.
Lo recibirás en cualquier lugar de Perú entre 2 y 5 días hábiles luego del envío.

Reseña del libro "A Cikin Yesu ki ke: Sanin ko mu wanene a cikin Almasihu: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal"

Ni wanene? Menene ya sa ina nan? Akwai amfani na? Duk wannan tambayoyi ne da dukan mu mun yi a wani lokaci. Yayinda mu tafiya cikin rayuwa mu na so mu gane ko mu wanene, menene ya sa an halice mu, da kuma menene amfanin wannan rayuwan. Ba za mu iya amsa wannan tambayoyin ba tare da gane ko mu wanene ba. Idan ba mu gane mu wanene ba, ba za mu iya yin rayuwa yadda a kera mu mu yi ba. Ya na da saukin yin tunanin ko mu wanene bisa ga iyalin mu, aikin mu, abokan mu, abin muke son yi ko kasan mu. Yawance muna tunanin mu wanene ta wurin ayukan mu, ko kalmomin mu ko halin mu. "Saboda haka, duk wanda yake na Almasihu sabuwar halitta ne, tsohon al'amari duk ya shuɗe, ga shi, kome ya zama sabo." -2 Korantiyawa 5:17 A cikin Almasihu ne kaɗai mu gane ko mu wanene. Komin yaya mu ka yi tunanin kan mu, sanin ko mu wanene a cikin Almasihu ɗaya ne. Ya cice mu daga zunubi, Ya kubutas da mu daga duhu kuma Ya fashe mu daga kunya. Ta wurin Shi ana kiran mu 'ya'yan Allash, wanda aka ɗauke mu cikin iyalin Allah kuma aka mayar da mu 'yan kasan mulkin Almasihu. A cikin Almasihu, mun samu ceto, hatimi, gafara, zaɓe, albarka da karfafawa. A cikin Yesu ki ke: Sanin ko mu wanene a cikin Almasihu wani binciken Littafi mai Tsarki ne na tsawon mako huɗu akan sanin ko mu wanene a cikin Almasihu. Ta wurin sa karfin kan gaskiyan sanin mu wanene a cikin Yesu, da abin da Ya bamu ta wurin haɗayan Shi, da yadda mu samu hatimi a zama 'ya'yan Shi, za mu gane ainihin mu wanene. Yayin da mu ke girma cikin bangaskiyan mu za mu iya girma cikin tabbaci da amincewan mu wanene a cikin Shi. Mu haɗa kai a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako huɗu ko kan app namu na Love GOD Greatly. A can za ki samu abubuwan da sun shafi A cikin Yesu ki ke a duka wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da karin bayyanita wurin karatu na kullum da kuma jamma'a ma su kauna domin karfafa ki yayinda ki ke binciken ma'anansamun tushen mu a cikin Yesu.

Opiniones del libro

Ver más opiniones de clientes
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)

Preguntas frecuentes sobre el libro

Todos los libros de nuestro catálogo son Originales.
La encuadernación de esta edición es Tapa Blanda.

Preguntas y respuestas sobre el libro

¿Tienes una pregunta sobre el libro? Inicia sesión para poder agregar tu propia pregunta.

Opiniones sobre Buscalibre

Ver más opiniones de clientes